Ticker

6/recent/ticker-posts

Ganin Busasshen Maniyyi A Wando

TAMBAYA (58)

Asslm alkm ya kake ya gida. Mutum ne yağa bushashshen maniyi a wandonshi bayan yayi wasu salloli. Ya zaiyi da sallan dayayi Daga baya

AMSA

Sallolinsa sun karbu in sha Allahu tun da ai a rashin sani ne, bisa dogaro da fadin Allah;

( لَا يُكَلِّفُ اللَّهُ نَفْسًا إِلَّا وُسْعَهَا ۚ

البقرة (286) Al-Baqara

Allah ba Ya kallafa wa rai fãce ikon yinsa...

Da kuma sahihin hadisin Nana Aysha RA da tace na kasance ina kankare busasshen maniyyi a jikin rigar Annabi SAW idan ya tashi da janaba

Bukhari da Muslim ne suka rawaitoshi

Wallahu ta'ala a'alam

Amsawa;

Usman Danliti Mato (Usmannoor_As-salafy)

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments