Ticker

6/recent/ticker-posts

Gwamnan Kano na Farko

Gwamnan Kano na Farko

Allahu Akbar! Marigayi Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Na Farko, Kwamishinan Yan Sanda Alhaji Audu Baƙo Da Yan Majalisar Gwamnatinsa. Ko akwai waɗan da Makaɗa Da Mawaƙanmu suka Waƙe daga cikin su kuwa? idan akwai a kawo muna amshin Waƙar da kuma Mawaƙin/Mawaƙan. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments