Ticker

6/recent/ticker-posts

Masallacin Ƙudus

Masallacin Ƙudus
"Ƙudus Waliyai sun maka addu'a.."
Inji Makaɗa Salihu Alasan Jankiɗi Rawayya, Sarkin Taushin Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III a cikin faifan sa Na Marigayi Mai Girma Sardaunan Sakkwato, Sir Ahmadu Bello GCON KBE Mai Amshi 'Ga darajja Amadu Bello da arziki na mazan jiya kay yi'. Allah ya jiƙan magabatan mu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments