Ticker

6/recent/ticker-posts

Shinkafa Da Sauce Din Kabeji Mai Kifi

Shinkafa Da Sauce Ɗin Kabeji Mai Kifi




Shinkafa Da Sauce Ɗin Kabeji Mai Kifi

Fitattun Kayan Haɗi

* Shinkafa

* Kayan Miya

* Kifi

* Man gyaɗa

* Albasa

* Kayan Ɗanɗano

* Kayan Ƙamshi

* Kabeji

* Cucumber

* Curry

Shinkafa Da Sauce Ɗin Kabeji Mai Kifi

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen

Post a Comment

0 Comments