Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Zumunci

A farfajiyar al’ada, zumunci kalma ce mai rassan ma’ana da ke da dangantaka da nau’in hulɗayya da jin kusanci ga juna tare da jiɓintar lamuran juna da ke samuwa a sanadiyyar nasaba ko alaƙa ta jini ko maƙwabtaka ko kasuwanci da makamantan cuɗanya na dogo ko gajeren zango tsakanin mutane biyu ko fiye.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments