Ticker

6/recent/ticker-posts

Mene ne Kirari?

Kirari wasu gajerun zantuka ne tsararru da ake shiryawa domin yabo da jinjina da kambamawa ga mutum ko mutane ko wani abu ko waɗansu abubuwa, tare da kushewa ko ƙasƙantar da darajar kishiyarsa.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments