Ma'anar Wankan Gawa

    Wankan gawa wani nau’in wanka ne na musamman da ake yi wa mamata, wadda ake gudanarwa bisa shatattun Æ™a’idojin addini da suka shafi mai yin wankan da matakan aiwatar da shi.

    Abu-Ubaida Sani, 2023

    www.amsoshi.com

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.