Ticker

6/recent/ticker-posts

Kandaye

Kandaye
"Ga wani Ɗan Sarki da Kandaye,
Ya shaho hoda kamad Delu" 
Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Yandoton Tsafe Aliyu II mai taken 'Shirya kayan hwaɗa Mai Gida Tcahe, Ali Ɗan Iro baka ɗauki reni ba'. Wannan farin abun dake kan wannan Matar da aka goyo saman Babur ya yi shigen Kandayen da Mata suka yi yayin ado dasu a wancan lokaci da ya gabata.
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments