Ticker

6/recent/ticker-posts

Gidauniyar Fura Kan Tarɗe/Tarde

Gidauniyar Fura Kan Tarɗe/Tarde
A wani camfi na Malam Bahaushe an ce idan aka aza gidauniyar fura akan wannan abun da ake kira Tarɗe /Tarde kamar haka 👇👇, za ta daɗe bata yi yami/tsami ba. Allahu Wa'alam!!!

Daga:
Zauren Makaɗa da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments