Ticker

6/recent/ticker-posts

Salon Waƙoƙin Bara

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Salon Waƙoƙin Bara

A cikin waƙoƙin bara da mabarata ke amfani da su a wajen bara ana samun amfani da salo kamar yadda abin yake a cikin wasu waƙoƙi da ba na bara ba. Za a kawo waɗannan salailai kamar yadda suke tuzgowa a cikin waƙoƙin.


Post a Comment

0 Comments