Ticker

6/recent/ticker-posts

Ranar Hausa Ta Duniya - Haiku

Musa me zai sa
ka kasa sako masa 
masa a tasa?

Sani kam tasa 
masar mai lassa ya sa
a ranar Hausa?

Ni fa na fasa
Sun sa ka kasa kasa 
k'asa da sulsa.

Sulusa kwansa
Kai ka sa shi ya fasa
fansa ko ransa.

'Kusa sun kwasa
Abin kai ka ce gasa
Kwarkwasa sun sa.

Tabbas mun rusa
aniyar mesa da kasa
sa dai ci dusa.

Zamu buƙasa 
harshen Hausa nan kusa
da Haikun Hausa.
Musa me zai sa ka kasa sako masa  masa a tasa?  Sani kam tasa  masar mai lassa ya sa a ranar Hausa?  Ni fa na fasa Sun sa ka kasa kasa  k'asa da sulsa.  Sulusa kwansa Kai ka sa shi ya fasa fansa ko ransa.  'Kusa sun kwasa Abin kai ka ce gasa Kwarkwasa sun sa.  Tabbas mun rusa aniyar mesa da kasa sa dai ci dusa.  Zamu bunk'asa  harshen Hausa nan kusa da Haikun Hausa.

Daga Taskar

Malam Muhammad Tajajjini Tijjani
Imel: mmtijjani@gmail.com
Lambar Waya: +234 806 706 2960

A Kiyayi Haƙƙin Mallaka

Post a Comment

0 Comments