Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
Manazarta
Abba,
M. Da Zulyadaini, B. (2000) Nazarin A Kan
Waƙar ba ka Ta Hausa. Zariya, Gaskiya Corporation Ltd.
Ambursa, M.S (1986) Tarihin Mawaƙan Hausa. Kundin Bincike Na NCE A
Kwalejin Ilmi Ta Shehu Shagari, Sakkwato.
Atuwo,
A. A. (2013) “Solon Ƙawance A Waƙoƙin ba ka” Muƙalar da aka gabatar a taron tattaunawa don ƙara wa juna sani wanda Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya na Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato, ya shirya ranar 23 ga watan Mayu 2013.
Birniwa, H. A. (1987) “Nazarin Waƙoƙin Siyasa na NPC/NPN
da NEPU/PRP daga 1946 zuwa 1983”. Kundin
bincike na digiri na uku a Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya na Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.
Bunguɗu, H. U. (2013) “Waƙoƙi A Matsayin Bara A yankin Zamfara”. Kundin digiri na uku
A Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Na Jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.
Bunguɗu, H. U. (2020) Waƙoƙin Amali Sububu.
Sawaba press and publishing co. 2-3 KSDPC Shopping Complex, Murtala Square,
Kaduna.
Bunguɗu, H. U. (2016) Waƙa Zancen Hikima. Sawaba press and
publishing co. 2-3 KSDPC Shopping Complex, Murtala Square, Kaduna.
Bunguɗu, H. U. (2019) Waƙa Zancen Hikima Sabon Tsari. Ahmadu
Bello University Press Limited. Zariya Kaduna State Nigeriya.
Ɗangambo A. da Yahaya, I. (1998) Rabe-raben Adabin Hausa. Kano:Triumph Gidan
Sa’adu Zungur.
Ɗangambo, A. (1990) Gadon feɗe Adabin
Hausa, Kano: Triumph Publishing Company.
Dangambo, A.
(2008) Ɗaurayar Gadon Feɗe Waƙa (Sabon tsari) Amana Publishers Limited Zaria.
Ɗanjuma, S. (1982) Rabe-raben Waƙoƙin Hausa
da Tasirinsu ga Rayuwar Hausawa. Kano: Triumph Publishing Company.
Ɗantumbishi, M. A. (2007)Matsayin
Waƙa ga Al`umma: Tsokaci a kan Wasu Waƙoƙin Hausa. Degel the
Journal of the Foculty of Arts and Islamic Studies. Usmanu Ɗanfodiyo University
Sokoto, Nigeria.
Dunfawa,
A. A. (1995) “Zuga a waƙoƙin fada”. Algaita Journal of Current Research in Hausa Studies No. 3, Vol. 1.
Department of Nigerian Languages Series 4.Bayero Umiversity Kano.
Furniss, G.L.& Ibrahim Y. D (1992) An Early
Twentieth Century Hausa Songs, Waƙar Kuyangin Sakkwato. Harsunan Nijeriya. XVI. C.S.N.L, Kano:
Bayero University.
Furniss, G. (1996) Poetry, Prose and Popular Culture in Hausa. London E.U.P press.
Garba, M. (1998)
“Azancin Magana A Waƙoƙin Makaɗan ba ka” kundinsa na digiri na biyu sashen koyar
da harsunan Nijeriya a jami’ar Bayero Kano.
Gummi, M. F. (2008) “Tsumangiyar Kan Hanya: Nazari
kan Wasu Waƙoƙin yunwa Na ba kaA Ƙasar Sakkwato Da Zamfara Da Kabi. Kundinsa na
digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo
Sakkwato.
Gusau, S. M. (2012) “Wasu Dabarun Tafiyar da rayuwa daga Waƙoƙin baka Na Hausa”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages And Culture, A. B.
U. Zariya.
Gusau, S.M (1988) Waƙoƙin Makaɗan
Fada: Sigoginsu da yanayinsu, Musamman a Sakkwato. Kundinsa na digiri na uku a
sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Bayero. Kano.
Gusau, S.M, (1995) Dabarun Nazarin Adabin Hausa. Kano: Benchmark
Publishers.
Gusau, S.M, (2003) Jagoran Nazarin Waƙar ba ka: Kano. Benchmark Publishers.
Gusau, S. M. (2011) “Bitar Littafin waƙoƙin ba ka
na Hausa”. a cikinTakardar da ya gabatar a taron raya
al’adun Hausawa da Fulani da Ƙaddamar da Littafin waƙoƙin ba ka
na Hausa a Kwalejin Ilimi ta tarayya, Katsina.
Ibrahim, T. M. (2000) “Wasanni Da Waƙoƙin Yara
Mata A Sakkwato” Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya,
Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Idris, (2012) “Salon Kwaikwayo A Waƙar Hausa Ta ba ka”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift
in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African
Languages And Culture, Zariya A. B. U.
Lawal, L. (2006) “Siddabarun Harshe: Sabuwar Hanyar Nazarin Adon Harshe a Waƙoƙin ba ka
na Hausa” Kundin Digiri na Biyu, Sashen
Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.
Macneice, L. (1968) Modern Poery: A personal Essay, LondonPublisher.
Maru, A. A. (2008) Alhaji Abu Ɗankurma Maru Da Waƙoƙinsa. Kundin bincike na Digiri na Farko a sashen koyar da harsunan Nijeriya A Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.
Rabi’u, S. A (2018) Nazarin Salo A
Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun. Kundin binciken digiri na biyu a sashen koyar
da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato.
Sipikin, A. M. (1978) “Ma’aunin Waƙar Hausa” Studies in Hausa Language, Literature And
Culture. Bayero University, Kano.
Skinner, N. (1980) An Anthology of Hausa Literature. Zaria: PublishersNNPC.
Sokoto, A. A. (1998) “Nazari da sharhi a kan wasu
waƙoƙin Soyayya a Sakkwato”. kundinsa na digiri na biyu, a sashen koyar da
Harsnan Nijeriya, jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.
Suleman A.S
(2007) Nazarin Waƙar Hausa, Masrib Publishers, Kano-Nigeria.
Tsoho, M. Y. (2002) “Eulogues, The
Building Blocks Of Hausa Praise Song: A Thematic And Structural Examination”. Kundin digiri na biyu a sashen koyar
da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Kundin digiri na
uku a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello,
Zariya.
Tsoho, (2012) “Gamji Ɗanƙwarai: Sardauna a Bakin Mawaƙan Baka”. Champion of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages and Culture, A. B.
U. Zariya.
Umar, M. B. (1980) Adabin baka, Zariya: Hausa Publishers.
Umar, M. B. (1981) Wasannin Tashe, Zaria :NNPC.
Umar B. A. (2002) Jiya a yau, Zaria: Ahmadu Bello Universiy Press Limited.
Wali, N. S. Da Wasu (1982) Waƙoƙin Hausa. zaria: N.N.P.C.
Yahya, A. B. (2001) Salo Asirin waƙa ɗab’in fisbas media services akwatin gidan waya 10773
Kaduna- Nigeria.
Yahya, A. B. Da
Dumfawa, A. A. (2010) “Waƙar Motar Siyasa” Saƙon Talakawa zuwa ga
‘yan siyasar zamani. A cikin Ɗunɗaye Journal of
academic Excelllence. Sashen koyar da harsunan Nieriya na jami’arUsmanu Ɗan Fodiyo, Sakkwato.
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.