Ticker

6/recent/ticker-posts

Garmaho

Garmaho
"Na je a Rediyo nai Waƙa,
Na je ga Garmaho nai Waƙa na gargaƊi mai gina ramen mugunta" 
Inji Dr. Mamman Shata Katsina a Waƙar sa mai amshi 'Ku gargaƊi mai gina ramen mugunta'. Allah ya kyauta makwanci, amin. Wannan wani kalar Garmaho ne.
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments