Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Tatsuniyar Auren Ya Da Ƙanwa

Awa: Dawi ɗan uwana,

Ɗora ni a kan raƙumi,

Dawi ɗan uwana,

Ɗora ni a kan raƙumi.

Dawi: Ki ce ni mijinki ne,

 In ɗora ki,

 Ki ce ni mijinki ne,

 In ɗora ki.

 

Awa: A’a ba zan faɗa ba,

 Daure ka ɗora ni,

 A’a ba zan faɗa ba,

 Daure ka ɗora ni.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments