Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Tatsuniyar ‘Yar Auta Da Gogin Rantsuwa

In daka turmin gidanmu,

In daka turmin gidanmu,

Tim, ƙwal-ƙwal.

 

A yau uwata,

Ta zama surukata.

 

Ubana ya zama surukina.

 

Ƙannena ne abokan wasana.

 

In daki turmin gidanmu,

In daki turmin gidanmu,

Tim ƙwal-ƙwal.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments