Ticker

6/recent/ticker-posts

Sarkin Maƙeran Yauri, Alhaji Muhammadu Sani Ɗan Ango

Sarkin Maƙeran Yauri, Alhaji Muhammadu Sani Ɗan Ango
"Ya san Maƙeran hwari, ya san Maƙeran baƙi... Inji Makaɗa Sani Aliyu Ɗandawo Yauri a cikin Waƙarsa mai amshi  'Gadan-gadan Alhaji, Sarkin Maƙeran Tukur' wadda ya yi wa Sarkin Maƙeran Yauri, Alhaji Muhammadu Sani Ɗan Ango. Allah ya kyauta makwanci, amin.
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments