Sarkin Gwandu Shehu, da Sarkin Musulmi Hassan Dan Muazu, da Sarkin Kano Abdullahi Bayero tare da tawagarsu wadanda suka hada da Sardaunan sakkwato Abubakar Sadiq, Wanda ya gaji Sarkin musulmi Hassan Dan Muazu da chiroman kano Muhammad Sanusi Wanda ya gaji San kano Abdullahi Bayero, da sarkin gobir na kalgo Yahaya, Wanda ya gaji sarkin Gwandu Shehu a birnin ikko bisa hanyar su ta zuwa kasar ingila a shekarar 1934.
Allah ya gafarta masu, Amin.
Daga
Zauren Hikima
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.