Ticker

6/recent/ticker-posts

BABI NA SHIDA - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 132) WAƘOƘIN ROƘON RUWA

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

WAƘOƘIN ROƘON RUWA

6.0 Gabatarwa

A babi na ɗaya (ƙarƙashin 1.5.5.1.), an kawo ma’anar addu’a ko roƙo, musamman ta fuskar addinin Bahaushe (Musulunci). Akwai waƙoƙin gargajiyar Bahaushe da dama da suka shafi roƙon ruwa. Wannan babi na shida na ɗauke da misalan irin waɗannan waƙoƙi na roƙon ruwa kamar yadda akan same su a ɓangarorin ƙasar Hausa daban-daban.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments