Ticker

6/recent/ticker-posts

Saɓe

Saɓe
Wannan saɓe ke nan. Ita ce ciyawar da doki ya fi so sama da kowacce bayan gadagi.

Wannan ɗaya ne daga cikin nau'ukan tsirrai da ake samu a ƙasar Hausa.

Daga Taskar

Mai Girma Sarkin Rafin Gobir
Mai Girma Isma'il Muhammad Yusuf
07066666686

Post a Comment

0 Comments