Ticker

6/recent/ticker-posts

Na Sami Raka'a 2 A Sallah Sai Qabli Takama Liman, Ya Zanyi?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Nazo masallaci na tarar anyi raka'a biyu, sai Qabli ta kama liman, shin zanbi liman ne muyi Qabli tare ko ko Zan jira sai na kayo raka'o'in Dana rasa Zan kawo Qablin...?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Toh ai ita ƙabli ana yintane acikin sallah wato sujjada guda biyu waɗanda ake yinsu kafin sallama sune ake kira ƙabli, toh tun da kuwa akace kafin sallama kenan tun liman be fita daga sallah ba yake yinsu toh dan hakanan kaima dolene zakabi liman ayi dakai koda kuwa baka samu ko raka'a ɗayaba toh zakabishi a waɗannan sujjadan.

Amma idan ba'adice wato wacce ake yinta abayan sallama toh wannan shi ne zaka miƙe ka ciko abun da ka rasa sannan sekayi taka ba'adiyyar. Amma ƙabli wannan dole tareda liman zakayi.

WALLAHU A'ALAM

✍️Jameel Al-Hassan Haruna Kabo (ABU ZULAIKHA)

Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments