Ticker

6/recent/ticker-posts

Malam Yasir Ɗan Jarida

Malam Yasir Ɗan Jarida

Wannan shi ne Malam Yasir Ɗan Jarida da ke aiki a Katsina Radio and Television mai bayar da gagarumar gudunmuwa a Zauruka daban daban a irin waɗannan sabgogi  da muke yi. Dafatar Allah ya ƙara dafawa, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments