Ticker

6/recent/ticker-posts

Dawo Da Nono (Fura Da Nono/Hura Da Nono)

"Babban abun Nanjeriya kan dawo in yash sha nono,
Ko Bature kab ba ba ya girgizawa ansa ya kai...."

Inji Makaɗa Sa'idu Faru a cikin Waƙar shi mai amshi ' Farin cikin Musulmin Duniya, Mai Martaba Na Abubakar, Ci fansa Alhaji Macciɗo' wadda ya yi ma Marigayi Mai Martaba Sarkin Kudun Sakkwato /Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Macciɗo Abubakar III. Allah ya kyauta makwanci, amin.

"Sai ka ji ya ɗwaɗa Ingilishi kai nai ya fashe,
Da yat tamni tsakin dawo..."

"A sha hura a yi wasa Ɗan Tumba,
"Shan hura ba lahani ba ne..."

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments