Ticker

6/recent/ticker-posts

8.7 Mafi Yawan Waƙoƙin Gargajiya Gajeru Ne - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 154)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

8.7 Mafi Yawan Waƙoƙin Gargajiya Gajeru Ne

Waƙoƙin gargajiya ba su faye yin tsawo ba. Wani lokaci ma akan samu waƙoƙin da kwata-kwata ba su wuce ɗiya ɗaya ko biyu ba. Duba misalain wannan waƙa ta reno wato Tashi in Raushe Ka:

Tashi in raushe ka,

A daren jiya ko ka girma ne?

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments