Ticker

6/recent/ticker-posts

8.4 Waƙoƙin Gargajiya Ba Sa Buƙatar Kayan Kiɗa - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 153)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

8.4 Waƙoƙin Gargajiya Ba Sa Buƙatar Kayan Kiɗa

Saɓanin waƙoƙin baka da ke buƙatar kayan kiɗa dangin ganga, garaya, molo, dundufa, kalangu ko makamancin wannan, waƙoƙin baka ba su da buƙatar kayan kiɗa. A maimakon kayan kiɗa, akan rera su ne kawai wani lokaci tare da tafi ko damfe (buga ƙafa a ƙasa) ko lugude (mama).

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments