Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.
8.2 Waƙoƙin Gargajiya Ba Sa Tafiya Da Ƙafiya Ko Amsa-Amo
Wata siffa ko ɗabi’a ta waƙoƙin gargajiya ita ce rashin tafiya da ƙafiya. A maimakon haka, kowane ɗa daga cikin ɗiyan waƙoƙin na cin gashin kansa ne, wato ba tare da bin tsarin amsa-amo ba. Duba misali daga cikin waƙar daɓe ta Mu je – Mu je:
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.