Ticker

6/recent/ticker-posts

6.1 JIGOGIN WAƘOƘIN BARA

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

6.1 JIGOGIN WAƘOƘIN BARA

A babin da ya gabata sigogi da falsafar waƙoƙin bara aka ambata, shi kuma wannan babi ya dubi jigogin da waƙoƙin na bara ke ɗauke da shi. Da farko sai da aka kawo ma’anar jigo domin gina fahimtar game da lamarin da ake zance a kai.


Post a Comment

0 Comments