Ticker

6/recent/ticker-posts

5.7.2 Waƙar Tatsuniyar Dogarido - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 126)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

5.7.2 Waƙar Tatsuniyar Dogarido

Laba’adana da Baba Jikan Lado, 

Yau na ga taken Dogarido,

Wa zai kira min Dogarido?

Kura tana mini ga juyi,

Kura tana mini ga juyi.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments