Ticker

6/recent/ticker-posts

4.7 Kammalawa - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 121)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

4.7 Kammalawa

Yayin bukukuwan Hausawa, akan rera waƙoƙi daban-daban. Daga cikin bukukuwan Hausawa da waƙoƙin gargajiya ke taka rawar gani wurin ƙara masu armashi akwai bukin aure da na haihuwa. Kamar yadda aka gani a sama, wannan babi ya tattaro irin waƙoƙin da ake rerawa yayin bukin aure da kuma waɗanda suka shafi bukin haihuwa.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments