Ticker

6/recent/ticker-posts

4.5.2 Waƙar Ango - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 118)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

4.5.2 Waƙar Ango

Wannan waƙa gajeriya ce, ba ta kai ta farko tsayi ba. Bayan haka kuma, ana rera ta ne kawai ba tare da amshi ba. Ga waƙar kamar haka:

Ga kyakkyawan ango,

Mun kamo zabo da barewa,

Wagga harka ta yi kyawo,

Ga kyakkyawan ango.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments