Ticker

6/recent/ticker-posts

4.5 Waƙoƙin Da Ake Yi Wa Ango - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 117)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

4.5 Waƙoƙin Da Ake Yi Wa Ango

Bayan waɗannan waƙoƙin da suka shafi amarya, shi ma ango ba a bar shi a baya ba. Akwai waƙoƙin da suka shafi ango yayin bikin aure. Ibrahim (Mrs.) (2002: 89-91) ta kawo wasu daga cikin misalan waɗannan waƙoƙi na ango. Sun haɗa da:

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments