Ticker

6/recent/ticker-posts

2.1.3 Waƙar Wasan Noti-Noti - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 70)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

2.1.3 Waƙar Wasan Noti-Noti 

Bayarwa: Noti-noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Mashin noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Mota noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Keke noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Inji noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Jirgi noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Akuya noti,

Amshi: Gulum babu!

Wannan waƙa ma an yi bayaninta a cikin babi na farko.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments