Ticker

6/recent/ticker-posts

1.2 Samuwar Bara Da Yaɗuwarsa

Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa 

1.2 Samuwar Bara Da Yaɗuwarsa

Mun riga mun ga yadda masana dabam-daban suka ba kalmar bara ma’ana, a nan kuma za a dubi yadda baran ya samu a tarihance ta hanyar bin diddigin[1] yadda baran ya kasance a ƙasashen duniya har ya shigo ƙasar Hausa har ya yaɗu ya kai matsayin da yake yanzu.



[1]  Salsala/tushe.


Post a Comment

0 Comments