Ticker

6/recent/ticker-posts

Nasiha Ga Masu Shiga Social Media

 Masu shiga social media mun kasa su kashi hudu, wai mutun sai ya ce Idan yaje lahira Ina zai shiga gashi ka shiga tun anan, kowa yasan Ina yake shiga, na farko masu shiga Dan suga wasanni misali kwallo ko finafinai na Hausa ko India da dai suran su, na biyu masu shiga don kasuwanci bangaren saye ko sayar wa me zai saya mezai Saida, na uku masu shiga don harkar siyasa, na hudu masu shiga don ilimi bincike kan ilimin addini ko na zamani.kowa Yana shiga ne saboda wannan abubuwan 4 Kuma kaima yanzu haka kasan me ya kawo ka, to tun daga Nan mutun yake zabawa Kansa layin da zai girma ya tsufa akai, sunnar rayuwa ta nuna abinda kayi samartaka Akai akanshi Zaka tsufa Kuma abinda ka tsufa akai a kanshi Zaka mutu kuma abinda ka mutu Akai a kanshi za a tashe ka, shiyasa tun yanzu kadau layi in Zaka shiga kasan Ina Zaka shiga Idan ka dau hanya marar kyau haka Zaka tsufa Amma kana tabargazar da Dan shekara 7 bazaiyi ba.

SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA

Hafizahullah

Mohd Salisu Fago ✍️

WhatsApp group

SAUTUSSUNNA MEDIA 02

https://chat.whatsapp.com/C74K3sfZvndKGwridRIuƘh

TELEGRAM CHANNEL

https://t.me/sautussunnahmediaforum

FACEBOOK GROUP

https://facebook.com/groups/3247293742205339/

FACEBOOK PAGE

https://www.facebook.com/profile.php?id=100083460126380

Hikimomin malaman sunna

Post a Comment

0 Comments