This post contains some linguistic terminologies and their translations in the Hausa language. They are arranged in alphabetical order for easy navigation. It will be helpful, especially to students and teachers of language and linguistics, particularly those in the field of Hausa language/linguistics.
Daga
ALMUSTAPHA
WALI SAMBO
Mail:
mustaphaoldman@gmail.com
Phone:
+2347061305340
A
abstract noun - sunan ɓoye
accent - karin lafazi
acceptability - karɓuwa
accusative case - sigar karɓau
active voice - kalami nufatau
acute accent - tsanantaccen lafazi
Adam’s apple - zakaran wuya
adjectival complex - sarƙaƙiyar sifa
adjective phrase - yankin sifa
adjective stem - tushen sifa/sifatau
adjective - sifa/sifatau
adjunct - ƙawatau
adjunction - ƙawatawa
adverb of degree - bayanau ƙimau
adverb of manner - bayanau na yanayi
adverb of place - bayanau na wuri
adverb of time - bayanau na lokaci
adverb phrase - yankin bayanau
adverb - bayanau
adverbial cluster - cunkoson bayanau
adverbial complex - sarƙaƙƙen bayanau
adverbial compound - harɗaɗɗen bayanau
adverbial noun - bayanau na suna
affirmation - tabbatarwa
affirmative sentence - tabbatacciyar jumla
affirmative - tabbatau
affix - ɗafi
agential adjective - sifa mai ‘ma’
agreement
suffix - manunin yarjejeniya
agreement/auxiliary phrase - yankin yarjejeniya
agreement/concord - jituwa/yarjejeniya
alphabet - abajadi
ambiguity - harshen damo
ambiguous - mai harshen damo
anaphor - inuwar wakilin suna
anaphora - nanatau
animism - maguzanci
anomalous - shirɓatacce
anomaly - shirɓace
antonym - kishiyar kalma
aspect - taƙi
B
basic - tushe
basic/simple sentence - sassauƙar jumla
bilingual - mai magana da harsuna biyu
bilingualism - magana da harsuna biyu
bisemy - ma’ana biyu
branch - rassa
branching - rabuwar rassa
C
case grammar - nahawun zumunta
chapter - babi
circumflex accent - faɗaɗɗen karin lafazi
class - aji
classical language - harshen gwaninta
classification - rarrabewa
clause - ganga
close syllable - rufaffiyar gaɓa
closed class - rufaffen aji
code-mixing - hargitsa-balle
code-switching - surki
collective noun - suna tattarau
colloquial - gargaliya
combination - gamin-gambiza
common language - harshe gama-gari
common noun - suna gama-gari
comparative grammar - nahawun kwatance
comparative linguistics - ilimin kimiyyar bambance harsuna
competence - basira a harshe
complement - cike
complementary distribution - zaman surukai
complex sentence - sassarƙiyar jumla
complex - sarƙaƙƙe
compound noun -
harɗaɗɗen suna
compound sentence - harɗaɗɗiyar jumla
compound - harɗaɗɗe
compound-complex sentence - harɗa-sarƙiyar jumla
concept - tunani
concrete noun - sunan fai
condition - sharaɗi
conditional - sharɗaɗɗe
conditional clause - sharɗaɗɗiyar ganga
conjunction - kalmar haɗi/ɗori
consonant - baƙi
constituent - tubali
constraints - tarnaƙi
construction - gini
contradiction - saɓani
contrastive analysis - nazarin bambancin harsuna
contrastive distribution - zaman bamban
copular/stablizer - dirka
countable noun - suna ƙirgau
creole - gargaliyanci
critical analysis - ƙalailaicewa
culture - al’adu
D
declarative/statement sentence - jumla mai sigar jawabi
declension - rikiɗewar kalma
deep structure - ƙirar ɓoye
deletion - shafewa
demonstrative
proper - manuniya
demonstrative specifier/determiner - nunau
denotation - ma’anar fili
dependent/subordinate clause - ƙaramar ganga/ganga dogarau
descriptive grammar - nahawun bayani
descriptive level of adequacy - mataki na bayyanawa
dialect - karin harshe
dialectology - ilimin nazarin karin harshe
diglossia - hawa biyu
diminutive - tsigalau
diphthong - tagwan wasali
direct object noun - karɓau na
kai-tsaye na suna
direct object pronoun - karɓau na
kai-tsaye na wakilin suna
direct object - karɓau na
kai-tsaye
disjunction - rabau
disjunctive pronoun - wakilin suna rabau
disyllabic verb - aikatau mai gaɓa biyu
dynamic noun - sunan-aiki
E
embedded sentence - goyayyiyar jumla
embedding - goyon jumla
emphasis - ƙarafafawa
entailment - goyon ma’ana
exclamatory sentence - jumla mai sigar motsin rai
explanatory level of adequacy - mataki na ƙalailaicewa
F
falling tone - karin sauti faɗau
feminine gender - jinsi ta mata
finite clause - ganga sanau
first future tense - lokaci mai zuwa na I
first language acquisition - naƙaltar harshen farko
first language - harshen farko
first person - mutum na ɗaya
fluency - iya harshe
fluent - gwanin harshe
foreign language learning - koyon baƙon harshe
foreign language teaching - koyar da baƙon harshe
foreign language - baƙon harshe
formal grammar - nahawun ƙa’idance
formalism - bi-ƙa’ida
formation - sigantawa/ginawa/zubawa/tsarawa
functional categories - rukunin kalmomi masu aikin nahawu
future - mai zuwa
G
geminate adjective - tagwan sifa
geminate - tagwaitawa/shaddantawa
gender - jinsi
general continuous tense - lokaci mai ci yanke
general past tense - shuɗaɗɗen lokaci yanke
generalization - jam’u
generative grammar - nahawun tsirau
generative
linguist - masani/manazarci nahawun tsirau
generosity - karimci
genetival complex - sarƙaƙiyar nasaba
genetival link - mahaɗin nasaba
genitive - nasaba
grade - giredi
grammar - nahawu
grammatical analysis - bayanin nahawu
grammatical category - rabe-raben nahawu/kalmomi
grammatical models - ra’o’in nahawu
grammatical sentence - karɓaɓɓiyar jumla
grammatical - karɓaɓɓe
grammaticality - karɓuwa
grave accent - sassautacciyar alama
H
habitual tense - sababben lokaci
habitual tense-aspect - sababben lokataƙ
Hausa Verbal Grade System - Tsarin Giredin Aikatan Hausa
head/nominal - jagora
heavy syllable - gava nannauya
high tone - karin sautin sama
high vowel - wasalin sama
hyponym - ‘yar dangi
I
ideograph - zanen tunani
ideology - aqida
ideophone - amsa-kama
ill-formed sentence - yasasshiyar jumla
imperative/command sentence - jumla mai sigar umarni
imperative/subjunctive - umartau
imperfective tense-aspect - ragaggen lokataƙ
indefinite pronoun - wakilin sunan da ba a fayyace ba
indefinite specifier/determiner - lamirin da ba a fayyace ba
independent pronoun - wakilin suna mai zaman kansa
independent/main/matrix clause - ganga tsayayyiya/babbar ganga
indirect object - karɓau na
kai-kai-ce
infix - ɗafa-ciki
influence - tasiri
interjection - motsin rai
interlanguage - harshe ƙirƙirau
interrogative pronoun - wakilin suna tambayau
interrogative specifier/determiner- lamirin tambaya
interrogative/question sentence - jumlar tambaya
intransitive preposition - harafi ƙi-karɓau
intransitive verb - aiktau ƙi-karɓau
intuition - ilhami
irregular verb - aikatau ƙi-tsarin-giredi
isolated - warau
K
keyword - fitacciyar kalma
kinship term - sunan dangi
L
labeled bracketing - tsarin baka-biyu
Language Acquisition Devices (LAD)- hanyoyin laƙantar harshe
language acquisition - laƙantar harshe
language diversity - bambanci/saɓanin harshe
language learning - koyon harshe
language planning - tsarin amfani da harshe
language policy - shirin amfani da harshe
language variations - bambance-bambancen harshe
language - harshe
levels of grammatical adequacy - matakan auna nahawu
lexicography - shirya ƙamus
lexicon - rumbun kalmomin harshe
lexis - kalmomin harshe
light syllable - gaɓa sassauƙa
lingua franca - harshen hulɗa/zamantakewa
linguist - masani/manazarci kimiyyar harshe
linguistic deviation - saɓa ƙa’idar harshe
linguistic mapping - zanen taswirar kimiyyar harshe
linguistics - ilimin nazarin kimiyyar harshe
link element/linker - mahaɗi
literature - adabi
loan word - kalmar aro
location
marker - manunin bagire
long consonant/gemination - shadda/tagwaitaccen baƙi
long demonstrative - nunau ta nesa
long possessive - doguwar mallaka
long syllable - doguwar gaɓa
long vowel - dogon wasali
low tone - karin sautin ƙasa
M
masculine gender - jinsi namiji
mass/uncountable noun - suna ƙaƙara-ƙirga
metalanguage - keɓaɓɓen harshe
metathesis
- sauyin gurbi/rawar ‘yan mata
mid-vowel - wasalin tsakiya
minimal
pair - ‘yan biyu
modern linguistics - kimiyyar harshe na zamani
modifier - fayyatau
monophthong - gwauron wasali
monosyllabic verb - aiktau mai gaɓa ɗaya
morpheme - ƙwayar ma’ana
morphology - ilimin nazarin ƙirar
kalma/tasrifi
morphophonology - ilimin nazarin sauti da tasrifi
morphosyntax - ilimin nazarin ƙirar kalma da
ginin jimla
mother tongue - harshen uwa
movement - gushi/gusawa
multilingual - mai magana da harsuna uku
multilingualism - magana da harsuna uku
mutual
intelligibility - fahimtar juna
N
native language - harshen asali/tushe/uwa
native speaker - ɗan asalin harshe
negation particles - kalmomin korewa
negation phrase - yankin korewa
negation - korewa
negative sentence - jimlar korewa
neologism - ƙirƙirar kalma
neutar - mata-maza
neutral - jinsi ɗan ba-ruwanmu
node - makarya
nominative case - sigar aikau
non-dynamic noun - suna-zalla
non-finite/infinitival clause - ganga ƙi-sanau
non-functional categories - rukunin kalmomi masu gurabu na
din-din-din
non-verbal dynamic noun - sunan-aiki maras tushen aikatau
noun - suna
noun/nominal phrase - yankin suna
nucleus/peak - cibiya
number - adadi
O
object pronoun - karɓau na wakilin
suna
object - karɓau
observational level of adequacy - mataki na lura
official language - harshen hukuma
open class - buɗaɗɗen aji
open syllable - buɗaɗɗiyar gaɓa
orthography - tsarin rubutun yau da kullum
P
paraphrase - juya lafazi
parole - daɓen harshe
participial adjective - sifa maras ma
particle - ƙwayar kalma
pedagogical grammar - nahawun karantarwa
perfective tense-aspect - cikakken lokataƙ
performance - aiwatar da harshe
permutation - sauyawa
phone - gundarin sauti
phoneme - ƙwayar sauti
phonetic transcription - lafazin ainihi
phonetics - ilimin nazarin furuci
phonology - ilimin nazarin tsarin sauti
phrase marker/tree diagram - bishiyar li’irabi
phrase structure rules - dokokin ginin/feɗe jimla
phrase - yanki
pidgin - buroka
pitch - amon sauti
plural - jam’i
polyglot - mai magana da harsuna da yawa
polysyllabic - mai tarin gaɓa
possessive - mallaka
post-nominal - bayan/jelar suna
predicate phrase - yankin bayani
prefix - ɗafa-goshi
pre-nominal - gaban/zagin suna
preposition - harafi
prepositional phrase - yankin harafi
prescriptive grammar - nahawun horo-da-hani
preverbal pronoun - wakilin suna na gabanin aiki
previous reference marker - ɗayantau-koma-baya
primary grade verbs - aikatau maras gundarin ma’ana
principal/main/matrix clause - babbar ganga
pronoun - wakilin suna
pronunciation - lafazi/furuci
proper noun - sunan yanka
punctuation marks - ƙa’idojin rubutu
Q
qualifier - sifatau
quantifiable noun - suna ƙirgau
quantifier 1 - ma’auni ƙirgau
quantifier 2 - ma’auni ƙimau
quantifier 3 - ma’auni ninkau
quantifier phrase - yankin ma’auni
quantifiers - ma’aunai
R
reduplicate - ninki/ninkawa
reduplicated adverb - ninkakken bayanau
referential - madanganci
regular verb - aikatau bi-giredi
relative clause - ganga dogarau
relative continuous tense - lokaci mai ci mai dangantaka
relative imperfective tense-aspect - ragaggen lokataƙ mai dangantaka
relative past tense - shuɗaɗɗen lokaci mai dangantaka
relative perfective tense-aspect - cikakken lokataƙ mai
dangantaka
relative - dogarau
research - bincike
rising accent - lafazi tasau
rising tone - karin sauti tasau
S
second future tense - lokaci mai zuwa na II
second language speaker - mai amfani da harshe a matsayin na biyu
second person - mutum na biyu
secondary grade verbs - aikatau mai gundarin ma’ana
segment - yanki
semantics - ilimin nazarin ma’ana
sentence analysis - fiɗar jumla
sentence - jumla
set/finite rules - ƙayyadaddun dokoki
short demonstrative - nunau ta kusa
short vowel - gajeren wasali
simple adjective - sassauƙar sifa
simple sentence - sassauƙar jumla
singular - tilo
specifiers/determiners - lamirai
standard Hausa - daidaditacciyar Hausa
standard language - daidaitaccen harshe
strong verbal noun - sunan-aiki na ɗaya
subject agreement - mafayyaciya
subject pronoun - wakilin suna aikau
subject - aikau/ma’aikaci/maf’uli
subject-verb-object - aikau-aikatau-karɓau
subjunctive tense - lokaci umartau
subjunctive tense-aspect - lokataƙ umartau
substitution - mayewa
suffix - ɗafa-ƙeya
suprasegmentals - maraka yanki
surface structure - ƙirar sarari
syllable - gaɓa
symbol - alama
syntax - ilimin nazarin ginin jimla
T
table/chart - jadawali
taboo - haramtaccen lafazi
tense
marker - manunin lokaci
tense - lokaci
tense-aspect
marker - manunin lokataƙ
tense-aspect - lokataƙ
terminology - keɓaɓɓun kalmomi
theory/theories - ra’i/ra’o’i
third person - mutum na uku
tone bearing unit - gaɓar da ke ɗauke da karin
sauti
tone blending/slippage - zamewa/karkatawar karin sauti
tone pattern - tsarin karin sauti
tone - karin sauti
traditional grammar - nahawun gargajiya
transformation - rikiɗa
transformational generative grammar- nahawun taciya
transitive preposition - harafi so-karɓau
transitive verb - aikatau so-karɓau
translation - fassara
tree diagram - bishiyar li’irabi
trisyllabic verb - aikatau mai gaɓa uku
U
understood object - karɓau sanau
unitary adjective - haɗaɗɗiyar sifa
unitary adverb - haɗaɗɗen bayanau
universal grammar - nahawun bai-ɗaya
universal - gama-gari/bai-ɗaya
utterance - zance/furuci
V
verb phrase - yankin aikatau
verb stem - tushen aikatau
verb - aikatau/aiki/fi’ili
verbal dynamic noun - sunan-aiki mai tushen aikatau
vowel deletion - share/shafe wasali
vowel ending/termination - wasalin ƙarshe/yanayin
ƙarshe
vowel length - tsayin/tsawon wasali
vowel - wasali
W
weak verbal noun - sunan-aiki na biyu
well-formed sentence - karɓaɓɓiyar jumla
word classes/lexical categories - azuzuwan kalmomi
word - kalma
Z
zero object - babu karɓau
zero/future tense-aspect - lokataƙ umartau
Gaskiya muna matuƙar amfana
ReplyDelete