Wahala be like soyayya da ƙaramar yarinya. Na tura mata message:

Kina burge ni saboda kina da hankali.

Her reply: Da kana nufin ba ni da hankali?

Soyayya