Ticker

6/recent/ticker-posts

Nafilolin Da Manzon Allah Ya Yi Kuma Ya Ce A Yi.

Duk wanda ya dabbaƙa su za a gina masa gida a ALJANNAH.

👉 1) Raka'a 2 kafin sallar asuba

👉 2) Raka'a 4 kafin sallar azahar

👉 3) Raka'a 2 bayan sallar azahar

👉 4)Raka'a 2 bayan magariba

👉 5) Raka'a 2 bayan sallar insha

Post a Comment

0 Comments