Ticker

6/recent/ticker-posts

Mace Ta Gari

Wata mata ce ta rantse wa mijinta idan ya haddace Ƙur'ani a wata shida da kanta za ta nemo masa matar da zai aura. 

Bawan Allah yana ta hadda har wata shida ta cika kuma ya kammala hadda. Ranar da ya gama kuwa ta tashi da azumi. Da ya tambaye ta ta ce ai na kaffara nake yi ko ba komi  ai na dora ka a hanyar arziƙi.

Mace Ta Gari


Post a Comment

0 Comments