Wata Mata ce ta rantse wa mijinta idan ya haddace Qur'ani a wata shida da kanta za ta nemo masa matar da zai aura.
Bawan Allah yana ta hadda har wata shida ya cika kuma ya kammala hadda MashaAllah.
Ranar da ya gama hadda sai matarsa ta tashi da azumi ya tambaye ta ta ce aina kaffara nake yi ko ba komi ai na ɗora ka a hanyar arziƙi🤣
🤣🤣
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.