Ticker

6/recent/ticker-posts

Ke Kaɗai A Gidan Miji Kamar Mayya?

 Kar ki yarda ki zauna ke kaɗai kamar mayya a gidan mijinki, ki yi yadda za ki yi ya ƙaro miki abokiyar zama. Idan ya nuna ba zai ƙara ba, ke kuma sai ki nuna masa gidanku za ki tafi har sai ya ƙara, ki ce masa ke fah ba mayya bace😎

Na cigaba da bada shawara, ko kuma na je na yi baccina??😂

Kaɗai A Gidan Miji Kamar Mayya?

Post a Comment

0 Comments