𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalamu Alaikum. Limamin masallaci ake zargi dayin luwaɗi sannan anzo antabbatar da yanayi sannan kuma ba canza shiba haryanzu shi ne limami shin ya kamata mubishi sallah kokuwa?
𝐀𝐌𝐒𝐀👇
Toh asali dama duk mutumin da be kafirtaba toh ya
halasta a bi shi sallah. Toh dan luwaɗi matukar be halasta yin
luwaɗinba toh shi musulmine ya halasta a bi shi sallah amma be kamata
ba ana da shi ya zama limami ratibi wannan shi ne malamai suka ce makaruhine
sannan kuma tun da ku ba ku da ikon cire shi toh kawai seku cigaba da binshi
sallar musamman idan ya zamana cewa kuna da yawa ko kuma kuna da fada aji domin
ba a so kauracewarku ya haifarda rabuwar kai tsakanin musulmi, amma in har kuna
da tabbacin cewa kokun kaurace ba za a samu rabuwar kaiba toh kawai seku koma
wani masallacin idan akwai, in kuma babu wani masallacin toh sekuyi hakuri
kucigaba da zama a nan har Allah yakawo lokacin da za a canza shi.
Allah ya sa mu dace
Ku Kasance Da mu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa
Tare Da Faɗakarwa a Sunnah.
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/BXjuXb1WxX99NV3OsXPnLV
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.