Ticker

6/recent/ticker-posts

Iya Kuɗinka Iya Shagalinka

 Iya kuɗinka iya shagalinka,

Iya talaucinka iya munafuncinka,

Iya fatararka iya sa idonka,

Gwargwadon gulmarka gwargwadon yanda za a ci ubanka. 

Iya Kuɗinka Iya Shagalinka

Post a Comment

0 Comments