Credit Alert!
Your Acct 303XXXX048
Has Been Credited with
NGN528,725,000.00
On 19-3- 2017 09:13:35 By
QS904:101114880639454200/CBN. Bal: NGN985,338,500.18CR
Abun da nake gani ke nan a duk lokacin dana kwanta ina bacci.
Don Allah wa ya san yanda ake transfer kuɗin mafarki zuwa kuɗin gaske ya taimaka ya faɗa min????
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.