Ticker

6/recent/ticker-posts

Sannu Mata Masu Ciki

  Sannu Mata Masu ciki🙋

Ashe haka ake haihuwa😖

Allah ya raba Wanda suka ɗauka lafiya🙏

Bari ku ji abin da ya faru da sister da tashi haihuwa 😂😂

Haihuwar fari ne z atai kullum ta zo gidan ba ta da wata magana sai ta ce ma mamanmu: "Ai ni wlh sai dai a gan ni da jaririna." Mamanmu sai t ace ai haka ake so😂😂

Ai kuwa ranar ta fara labor. Mijinta sai rawar kai yake wai za su haifi baby 👶 

Ai kuwa Antina ta sha wanka har da saka dogowar riga shaddah da janbaki 😁😁

Aka tafi asibiti. Ana zuwa kuwa likita ta ce waye mai haihuwar? Aka nuna ta. Likita ta ce lallai da sauranki ashe😂😂

Ta ce toh cire kayan. Antyna ta ce lallai ma wlh bazan cire komai ba 🙄

Likita ta ce OK ba matsala ae ta ba ta wani magani ta fita ta ba ta waje. Can antyna ta para zufa. Ta cire dankwali. Abu ya fara abu, ta cire rigar 😂daga ita sai pant da braxia.  Likita ta shigo ta ce: "A'a Fatima ya haka? Saka kayan mana."

Ai ina, antyna ta para zikiri yanda maza suke dukan kirjinsu. Ta cire pant ɗin da brizia din wlh a Saman fanka aka gan su ta watsar wlh sai zikiri take babu ji babu gani😂😂 Can aka kawo wuta wlh ji mukai ta ce "neeepaaaa!" da ƙarpi 😂😂Wai ku sa min chaji a duwawuna Dan Allah KOH zan haihu da wuri. Ta ga wannan bai mata ba, ta hau fareti din sojoji

Likita ta ce: "Ki ce Buratai za mu samu?"😂

Aunty Fatima ta ce eh har da uban Buratai ma duk zan haipa😭

Can tace haihuwa wai hala ba ka san customers ba ne?😂😂

Ku ji fa wacce za tai haihuwar fari ne take kiran ita customer ce😂😂

Masu ciki Allah Ubangiji ya sauke ku lpy kuma Aunty Fatima dai ta ce ta gama haihuwa😂😂

Mata Masu Ciki

Post a Comment

0 Comments