Ticker

6/recent/ticker-posts

Rashin Mutunci

 Wata budurwa 💃tana tafiya tana rataye da jakarta👜 anbci gayu shi kuma ɗan saurayi me tsokana Yana zaune sai tazo wucewa. Sai ya ce wanzamiya zo ki min aski. Sai ta ce ka yi haƙuri na manta askar a inda na yi wa babanka kaciya😳😳😂😂😂‎

Rashin Mutunci

Post a Comment

0 Comments