Ticker

6/recent/ticker-posts

Labari Mai Kama Da Story

 Ku zo ku ji wani labari mai kama da story. Jiya kamar yesterday, aka yi wani hatsari mai kamar accident da keke da bicycle. Ba ku ga jini ba kamar blood. Mutane suka taru kamar people. Aka kai waɗansu asibiti, waɗansu kuma hospital. Likitoci suka zo duba su tare da doctors. Aka ba wa ɗaya magani, ɗaya kuma medicine. Aka mayar da ɗaya gida, ɗayan kuma house. Ba ku ga abin mamaki ba kamar suprise.

Post a Comment

0 Comments