Tattaunawa da gidan talabijin na Alu TV dangane da "Taɓarɓarewar Al'adun Auren Hausawa a Yau" ƙarƙashin shirin "Mu Duba Mu Gani," tare da Malama Halima Ahmad Umar (Sakkwato). Domin neman ƙarin bayani za a iya tuntuɓar Malama (waƙa a bakin mai ita ta fi daɗi):
Malama Halima Ahmad Umar
halimatusadiya15@gmail.com
08033527690
LURA: Malama Halima Ahmad Umar da gidan talabijin na Alu TV su ke da hakkin mallakar wannan bidiyo.
0 Comments
Post your comment or ask a question.