Waɗannan wasu jerin hotuna ne da aka ɗauka a yayin taron ƙara wa juna sani na ƙasa-da-ƙasa da aka gudanar game da rayuwa da waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru (An International Conference on the Life and Songs of Alhaji Sa’idu Faru “Malamin Waƙa Mai Kwana Ɗumi Na Mamman Na Balaraba”)
Wani ɓangare na wurin taroWani ɓangare na wurin taro
Wani ɓangare na wurin taro
Wani ɓangare na wurin taro
Wani ɓangare na wurin taro
Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON ya na gabatar da jawabinsa a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Mai Martaba
Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji
Attahiru Muhammad Ahmad CON ke gabatar da jawabinsa a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar 04 /05 /2024.
Wakilin Mai
Alfarma Sarkin Musulmi Dr. Muhammad Sa'ad Abubakar III kuma Mai Martaba Sarkin
Katsinan Gusau, Alhaji Ibrahim Bello OFR a lokacin da yake gabatar da jawabi a
bikin buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da aka gudanar a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Assabar 04/05 /2024.
Mai Martaba
Sarkin Mafara, Talata Mafara, Alhaji Dr. Bello Muhammad Barmo OON a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Mai Martaba
Sarkin Maru /Banagan Maru, Alhaji Abubakar Gado Maigari a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Mai Martaba
Sarkin Kwatarkwashi, Alhaji Abubakar Ahmad Umar a lokacin bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Mai Martaba Sarkin Shinkafi /Sarkin Gabas Shinkafi, Alhaji Muhammad Makwashi Isah a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Wakilin Iyalan
Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III kuma ɗansa, Maigirma Ubandoman Sakkwato /Hakimin
Sabon Birni, Sokoto, Alhaji Malami Sheikh Muhammadu Macciɗo Abubakar III ke jawabi amadadin iyalan a
wajen buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana Ranar
Asabar, 04 /05 /2024 a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar.
Maigirma Ɗan
Majalisar Tarayya mai wakiltar Mazabar Maru da Bunguɗu dake Jihar Zamfara wanda kuma shi
ne ya bayar da gudunmuwa mafi tsoka
domin gudanar da Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen
Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya
shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu
Macciɗo
wanda aka gudanar a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05
/2024, Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu) ke jawabi a wajen taron.
Maigirma Shugaban
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Rt. Hon. Bilyaminu Ismail Moriki wanda ya
wakilci Mai daraja Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal (Gamjin Gusau) a
lokacin da yake jawabin buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Assabar, 04 /05 /2024.
Maigirma
Kwamishinan Ilmi na Jihar Zamfara, Alhaji Wadatau Madawaki ya na gabatar da
jawabinsa a bikin buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Maigirma
Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara kuma
babban mai masaukin baƙi, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau a bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi
Muhammadu Macciɗo
Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar
Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Shaihin Malami
Aliyu Muhammadu Bunza ne ke jawabi amadadin Maigirma Shugaban Taro, Sanata
Aliyu Magatakarda Wamakko (Sarkin Yamman Sakkwato) a Taron Ƙasa da
Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara wanda ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Shaihin Malami Abdullahi
Bayero Yahya na Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Jihar Sakkwato wanda shi ne
mai gabatar da jagaban Muƙala ta farko a wurin Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III a lokacin bikin buɗe Taron da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai
dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Shaihin Malami
Atiku Ahmad Dunfawa na Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Ɗanfodiyo,
Sakkwato ɗaya
daga cikin mashahuran malaman da suka gabatar da muƙalu a Taron Ƙasa da
Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04/05 /2024.
Farfesa Aliyah
Adamu Ahmad ta Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Jihar Sakkwato ɗaya daga cikin mashahuran malaman da suka
gabatar da muƙala a Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa
da Waƙoƙin Makaɗa
Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake
Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma
Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo
Abubakar III ya kuma gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar
Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Manjo HM Ahmad
Wakilin Maigirma Kwamandan Birged Ta Sojojin Nijeriya dake Gusau, Jihar Zamfara
watau Birgediya - Janaral S Ahmed a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar
Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga
Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Wani ɓangaren jama'ar da suka halarci bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Mal. Ibrahim
Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a bikin
buɗe Taron Ƙasa da
Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Maigirma shugaban
Sashen Tsangayar Nazarin Ɗan Adam na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau,
Jihar Zamfara, Dakta Abubakar Adamu Masama ya na gabatar da jawabin maraba ga
mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen
Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai
Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai
dake harabar Jami'ar Ranar Asabar 04 /05 /2024.
Maigirma Shugaban
Kwamitin shirya Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen
Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya
shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu
Macciɗo
Abubakar III da ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar
Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024, Dr. Naziru Ibrahim Abbas ne ke gabatar da
jawabi godiya a wajen bikin buɗe
taron.
Khalifan Makaɗa Sa'idu Faru, watau Alhaji Ibrahim Sa'idu
Faru da jama'arsa ne ke baje kolinsu a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru wanda Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Assabar, 04/05 /2024.
Sheikh Dr. Bello
Janbaƙo ke gabatar da addu'ar buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Alhamdulillahi!
Motar da Ɗan Majalisar Wakilai mai Wakiltar Mazabar Maru /Bunguɗu, Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannan Bunguɗu) ya yi wa Khalifan Makaɗa Sa'idu Faru watau Alhaji Ibrahim Sa'idu
Faru alƙawali a wajen bikin buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru na Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara (FUGUSAU) a Dandalin yaye Ɗalibai
dake harabar Jami'ar, Ranar Asabar, 04 /05 /2024 ya cika. A wannan hoton
Khalifa Ibrahim Sa'idu Faru na biyar (5) daga gefen dama tare da Shugaban
Kwamitin Shirya Taron, Dr. Naziru Ibrahim Abbas na shida(6) daga gefen dama sai
Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji na uku (3)daga gefen hagu
a lokacin da aka hannun ta masa makullan Motar a harabar Jami'ar, Lahadi 05/05
/2024. Dafatar Allah ya sanya albarka, amin.
Hon. Abdulmalik
Zubairu (Zannan Bunguɗu) Ɗan
Majalisar Wakilai dake Wakiltar Mazabar Maru/Bunguɗu, Jihar Zamfara na farko daga gefen dama
ne ke karɓar
kyautar karramawa da Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake
Gusau, Jihar Zamfara ya bashi domin yabawa zuwa gare shi akan gagarumar
gudunmuwar wajen ɗaukar
nauyin gudanar da Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen
ya gabatar domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi
Muhammadu Macciɗo
Abubakar III a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04/05
/2024 daga Mai Martaba Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun
Jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad CON na farko daga gefen hagu
yayin da Maigirma Mataimakin Shugaban Jami'ar, Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau a
tsakiya ke taimakawa.
Mai Martaba
Sarkin Zamfara Anka kuma Shugaban Majalisar Masarautun Jihar Zamfara, Alhaji
Attahiru Muhammad Ahmad CON na farko daga gefen hagu ke gabatar da kyautar karramawa
zuwa ga Baƙo mai jawabin buɗe taro
a bikin buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III, wanda ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar 04 /05 /2024, watau Alh. Ibrahim
Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji a tsakiya yayin da Mataimakin Shugaban Jami'ar,
Farfesa Mu'azu Abubakar Gusau na farko daga gefen dama ke taimaka masa.
Maigirma
Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa
Mu'azu Abubakar Gusau na biyu daga gefen dama tare da wasu manyan jami'an
gudanarwa na Jami'ar a lokacin bikin cikin abincin dare da Jami'ar ta shiryawa
mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen
Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai
Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar
Juma'a 03/05 /2024.
Maigirma
Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa
Mu'azu Abubakar Gusau ke jawabi a wajen bikin cin abincin dare da Jami'ar ta
shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen
Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai
Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar
Juma'a, 03 05 2024.
Tsohon shugaban
Sashen Harsuna da Al'adu na Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Dakta Adamu
Rabi'u Bakura yana jawabi a lokacin
bikin cin abincin dare da Jami'ar ta shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da
Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen ya shirya domin karammawa
zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar
Juma'a, 03 /05 /2024.
Maigirma
Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara Farfesa
Mu'azu Abubakar Gusau daga gefen dama ya na tattaunawa da Wakilin Maigirma
Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal (Gamji) kuma Shugaban Majalisar
Dokokin Jihar Zamfara, RT. Honorabul Bilyaminu Ismail Moriki a wajen bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi,
Alhaji Muhammadu Macciɗo
Abubakar III wanda ya gudana a Dandalin yaye Ɗalibai dake harabar
Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Makaɗa Alh. Ibrahim Sa'idu Faru da jama'arsa a
bikin cin abincin dare da Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara ta
shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin
Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen
Harsuna da Al'adu na Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai
Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Macciɗo Abubakar III a Hotal ɗin Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar
Juma'a 03 /05 /2024.
Farko daga gefen
hagu Wakilin Mai Martaba Sarkin Kiyawan Ƙaura Namoda, Alh. Sanusi Muhammad Ahmad
Asha kuma Sarkin Sudan na Ƙaura Namoda, Alh. Nasiru Umar Abubakar da Hon.
Hassan Muhammad Macciɗo
Abubakar III da Alhaji Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji da kuma Wakilin
Iyalan Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammadu Macciɗo Abubakar III kuma Maigirma Uban Ƙasar
Sabon Birni, Sakkwato Alh. Malami Sheikh Muhammadu Macciɗo Abubakar III a lokacin bikin buɗe Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa
ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Wakilin Mai
Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR kuma Mai Martaba
Sarkin Katsinan Gusau, Alhaji Ibrahim Bello MFR a gefen hagu ya na gaisawa da
Wakilin Maigirma Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal (Gamjin Gusau) kuma
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, RT. Honorabul Bilyaminu Ismail Moriki
a lokacin bikin buɗe
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara ya shirya domin karammawa zuwa
ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Farfesa Aliyu
Muhammadu Bunza na Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Ɗanfodiyo,
Sakkwato a wajen bikin cin abincin dare da Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau,
Jihar Zamfara ta shiryawa mahalarta Taron Ƙasa da Ƙasa
akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar ya shirya domin karammawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi
Muhammadu Macciɗo
Abubakar III a Hotal ɗin
Karma dake Gusau, Jihar Zamfara Ranar Juma'a, 03 /05 /2024.
Maigirma
Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara, Farfesa
Mu'azu Abubakar Gusau a gefen hagu ya na miƙawa Maigirma Ɗan
Majalisar Wakilai dake Wakiltar Mazabar Maru da Bunguɗu, Honorabul Abdulmalik Zubairu (Zannan
Bunguɗu) a
tsakiya sanye da gilas kyautar karramawa wadda Sashen Harsuna da Al'adu na
Jami'ar ya bashi domin gudunmuwarsa wajen samun cikakkiyar nasarar gudanar da
Taron Ƙasa da Ƙasa akan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru da Sashen ya shirya a matsayin
karramawa zuwa ga Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III da ya gudana a Dandalin
yaye Ɗalibai dake harabar Jami'ar Ranar Asabar, 04 /05 /2024.
Makaɗa Ibrahim Sa'idu Faru na biyu daga gefen
hagu tare da jama'arsa, Mayu 2024.
Ga yadda Ƙungiyar
Kiɗa ta Halifan Makaɗa Sa'idu Faru take a halin yanzu :-
1. Alhaji Ibrahim Sa'idu Faru - Shugaba /Sarkin
Makaɗa.
2. Ibrahim Sa'idu Faru - Ciroman Kiɗi.
3. Lawali Sa'idu
Faru - Marafan Kiɗi.
4. Bello Sa'idu
Faru - Ɗangaladiman Kiɗi
5. Aliyu Ɗangida
- Majidadin Kiɗi
6. Abdullahi
Sa'idu Faru - Sarkin Fadan Kiɗi.
7. Umaru Nakole -
Garkuwan Kiɗi.
Mayu, 2024.
Makaɗa Ibrahim Sa'idu Faru, Maris 2024.
Jaridar Manhaja
da Kamfanin Blueprint Newspapers ke bugawa a Abuja, Fitowa ta 179 Ranar Jumu'a,
3 ga Mayu, 2024, ta buga labarin taronmu a shafinta na 16.
Farfesa Atiku Ahamad Dunfawa da Dr. Abdulmalik Aminu da Farfesa A. B. Yahaya a lokacin taron ƙasa da ƙasa a kan rayuwa da waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru.
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.