Presentation Sessions (Sunday 5th May, 2024): An International Conference on the Life and Songs of Makaɗa Sa'idu Faru

    This page provides details about presentation sessions for the International Conference on the Life and Songs of Makaɗa Sa'idu Faru, themed "Makaɗa Sa'idu Faru: 4 Decades of Hausa Royal Songs". Should you have any concerns or inquiries regarding your session, please feel free to voice them in the comment box below or reach out directly to the conference organizers.

    Session 1 (Language): 9:00am - 12:00pm

    Venue: Language Laboratory
    Chairman: Prof. Muhammad Abdulhamid Dantumbishi
    Repertoire: Dr. Abdulmalik Aminu

    1. Habibu Sarki Ibrahim
    Paper: Nazarin Jumloli Masu Harshen Damo a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    2. Sani Adamu, Hafizu Hadi
    Paper: Aron Kalmomin Larabci A Waƙar Sa’idu Faru Ta Sarkin Kudun Sakkwato  Muhammadu Macciɗo

    3. Adamu Mainasara (Phd)
    Paper:‘Yancin Makaɗa a Duniyar Waƙa: Nazarin Jujjuya Kalmomi a Wasu Zubin Ɗiyan Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    4. Ibrahim Baba, Isma’il Aliyu Waziri
    Paper: Nason Larabci a Bakin Makaɗa: Nazarin Kalmomin Larabci a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    5. Isah Sarkin Fada, Nazir Ibrahim Abbas PhD
    Paper: Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa Sa’idu Faru: Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo

    6. Sulaiman Lawal, Ashafa Garba, Muhammad Tukur Tanko
    Paper: Nazarin Kalmomin Aro a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru-

    7. Yusuf Ahmad
    Paper: Nazarin Furucin Kwalliya a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Marigayi Sa’idu Faru

    8. Maryam Abubakar Ibrahim
    Paper: Nazarin Falsafa a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Marigayi Sa’idu Faru

    9. Shafi’u Adamu
    Paper: Nazari a Kan Kalmomi Masu Harshen Damo a Wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru

    10. Abdullahi Bashir, Abu-Yazid Yusuf
    Nazarin Kalmomi Masu Kishi da Juna (Antonyms) a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    11. Muhammad Abdulhameed Dantumbishi
    Paper: Waƙa Harshe da Al’umma

    12. Adamu Ago Saleh
    Paper: Nazarin Karin Harshe a Wasu Waƙoƙin Abubakar Sa’idu Faru

    13. Abdullahi Yakubu Darma, Sani Hassan
    Nazarin Ararrun Kalmomi a Waƙar Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo ta Sa’idu Faru

    14. Nazir Ibrahim Abbas PhD, Isah Sarkin Fada
    Paper: Adon Harshe a Wasu Waƙoƙin Maƙada Sa’idu Faru

    15. Abdullahi Bashir, Ali Usman Umar
    Paper: Tasirin Karin Harshe a cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    16. Amina Abubakar, Samira Adamu Gurori, Halima Adamu
    Paper: Karin Harshen Zamfarci a Cikin Waƙar “Kana Shire Baban ‘Yan Ruwa ta Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo

    17. Babangida Yusuf, Hussaini Ibrahim Ka’oje
    Paper: The Menagerie of Majesty: Analyzing Animal Symbolism in the Hausa Court Songs of Sa’idu Faru

    18. Sani Garba Masama, Bala Ɗankande Tsafe
    Paper: A Pragmastylistic Analysis of Figurative Language Used in Selected Royal Court Songs of Sa’idu Faru

    19. Adamu Shede, Ph.D
    Paper: Metaphorical Expressions in Hausa Court Songs: A Study of Sa’idu Faru’s ‘Waƙar Mamman Sarkin Kudu’

    20. Dr. Abubakar Adamu Masama, Muhammad Arabi Umar
    دراسة مقارنة لظاهرة التشبيه بين الشاعرين المتنبي وسعيد فَارُ             

    Session 2 (Literature): 9:00am - 12:00pm

    Venue:  New ICT Theater I
    Chairman: Prof. Ahmad Atiku Dumfawa
    Repertoire: Mal. Isah S. Fada

    1. Aliyah Adamu Ahmad
    Paper: Waƙa-Kwaikwaye: Zaƙulo Wasu Sigoginsa Daga Bakin Sa’idu Faru

    2. Jamilu Alhassan, Halima Mansur Kurawa
    Paper: Awon Baka: Nazarin Karin Murya A Waƙar Sarkin Kudu Macciɗo Ta Makaɗa Sa’idu Faru

    3. Abubakar Ɗalha Bakori, Sulaiman Adamu, Yusuf Ibrahim Zuntu
    Paper: Dangantakar Adaabi Da Tarihi: Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo Abubakar A Bakin Sa’idu Faru (Malamin Waƙa)

    4. Dr. Abdullahi Sarkin Gulbi & Dr. Musa Fada Gumm
    Paper: Turancin Direba Sai Fasinja: Nazarin Karin Magana a Bakin  Makaɗa Sa’idu Farun

    5. Adamu Rabi’u Bakura, Abu-Ubaida Sani
    Paper: Gurbin Makaɗa Sa’idu Faru a Sikelin Manazartan Ƙarni Na 21

    6. Aminu Ibrahim Bunguɗu, Sulaiman Abdulmalik, Sani Alhaji Rabi’u
    Paper: Salon Kambamawa A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    7. Hauwa Abubakar Isma’il, Jamilu Alhassan PhD
    Paper: Kowane Bakin Wuta Da Nasa Hayaƙi: Auna Wasu Waƙoƙinn Sa’idu Faru A Bahaushen Kari

    8. Garba Sa’idu Bambale
    Paper: Nazarin Yabo Cikin Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru Na Sarkin Zazzau Shehu Idrisu

    9. Amina Mbaruma Abdu PhD
    Paper: Turken Zuga Da Yabo A Wasu Ɗiya Na Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Keɓantaccen Nazari Kan Waƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu

    10. Muhammad Musa Labaran
    Paper: Tarken Ɗan Waƙa Da Nau’o’insa A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    11. Rabiu Bashir PhD
    Paper: Salon Jerin Sarƙe A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    12. Ibrahim Lamido Ph.D, Bara’atu Inuwa Maikadara Ph.D
    Paper: Salon Sarrafa Harshe A Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru: Nazari Bisa Mahangar Leech Da Shorts

    13. Halima Mansur Kurawa, Prof. Atiku Ahmad Dunfawa
    Paper: Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo A Bakin Sa’idu Faru

    14. Maimunatu Sulaiman, Aisha Muhammad Agigi, Saifullahi Ahmed Madawaki
    Paper: Tarken Habaici A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru

    15. Yasira Hussaini, Yasir Shu’aibu, Hussaini Abdullahi
    Paper: Tarken Yabo Da Zuga A Cikin Waƙoƙin Sa’idu Faru

    16. Aliyu Rabi’u Ɗangulbi, Idris Hamidu
    Paper: Tasirin  Habaici A Waƙoƙin Sa’idu Faru Wajen Kare Martabar Masarauntun Gargajiya

    17. Musa Abdullahi
    Paper: Kwalliya A Waƙar Sa’idu Faru: Nazari Kan Waƙar Sarkin Zazzau Alhaji Dokta Shehu Idris

    18. Dano Balarabe Bunza, PhD, Dr. Sani Yahaya Mafara
    Paper: Turken Roƙo A Cikin Waƙoƙin Sarauta Na Marigayi Sa’idu Faru

     19. Buhari Lawali
    Paper: Wanka mai kama da jirwaye: Birbishin Kore a cikin wakokin Makada Sa'idu Faru na Sarkin Kudun Sakkwato Alhaji Muhammadu Maccido

    20. Aminu Ibrahim Bunguɗu
    Paper: Yabo A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    21. Ibrahim Baba, Isma’il Aliyu Waziri
    Paper: Zuga Gishirin Waƙa: Nazarin Tubalan Zuga a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    22. Hauwa Muhammad Bugaje (PhD)
    Paper: Nazarin Kwalliya a Waƙar Sa’idu Faru ta Sarkin Yaƙin Banga Sale

    23. Halima Adamu, Amina Abubakar, Samira Adamu Gurori
    Paper: Turken Yabo a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru na Sarkin Kudu Muhammadu Macciɗo

    24. Dr. Zainab Isah, Hadiza Idris
    Paper: Nazarin Tubalin Ginin Turken Roƙo a  Wasu Waƙoƙin Alhaji Sa'idu Faru

    25. Dr. Haruna Umar Bunguɗu, (Sarkin Gobir Na Bunguɗu), Muhammad Shu’aibu Abubakar, Muhammad Aminu Saleh
    Paper: Salon Koɗa Kai a Cikin Wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru

    26. Ashahabu Ɗantanin, Hafizu Hadi
    Paper: Turken Yabo Gauraye da Zuga da Tubalan Zambo da Habaici a Wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru

    27. Sani Hassan
    Paper: Nazarin Tubulan Ginin Turke a Waƙar Sarkin Yawuri Muhammadu Tukur ta Sa’idu Faru

    28 Halidu Sanda Kaura, Muhammad Arabi Umar
    Paper: Nazarin Turakun Waƙoƙin Masarautar Ƙaura Namoda na Makaɗa Sa’idu Faru

    29. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
    Paper: Nazarin Tubalan Salon Magana Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    30. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
    Paper: Nazarin Turakun Zambo a Bakin Makaɗa Sa’idu Faru

    31. Sakina Adamu Ahmad
    Paper:Jirwayen Dabbobi, Tsuntsaye da Kwari a Bakin Makaɗa Sa’idu Faru

    32. Zahraddeen Bala Idris, Bilkisu Tukur
    Paper: An Investigation of Request Act in Some Selected Sa`idu Faru`s Songs

    33. Taofiki Aminu, PhD, Mal. Ahmed Ibrahim
    Paper: Orality in Song and the Advancement of Traditional History: The Experiences of Saidu Faru

    Session 3 (Culture/Literature): 9:00am - 12:00pm

    Venue:  New ICT Theater II
    Chairman: Prof. Aliya Adamu
    Repertoire: Mal. Bello Muhammad Gedawa

    1. SaniYahaya Mafara
    Paper: Dabbobi Da Ƙwari Da Tsuntsaye A Cikin Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    2. Nura Lawal, Muhammad Rabi’u Tahir
    Paper: Yanayin Sarauta Da Masarauta A Wasu Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru

    3. Ibrahim Baba, Isma’il Aliyu Waziri, Musa Isah Abubakar
    Paper: Addu’a A Harshen Makaɗa: Nazarin Turakun Addu’a Wasu Waƙoƙin Makaƙa Sa’idu Faru

    4. Umma Aninu Inuwa
    Paper: Yanayin Halayen Wasu Dabbobi A Zubin Ɗiyan Waƙoƙin Sa’idu Faru

    5. Sani Bashir, Kabiru Abdulkarim
    Paper: Yanayi Da Siffofin Gwarzaye A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    6. Haruna Umar Maikwari, Ibrahim Dalha
    Paper: Zumunta a Fasahohin Baka Na Hausa: Nazari Daga Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    7. Muhammad Ammani, PhD, Kamilu Ɗahiru Gwammaja
    Paper: Yaba Kyauta Tukuici: Nazarin Kyauta Da Nau’o’inta a Zubin Ɗiyan Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    8. Musa Fadama Gummi Ph.D, Dr. A.S. Gulbi
    Paper: Homa Ko’ina Da Ruwanku: Laluben Sarkanci A Cikin Waƙoƙin Sarauta Na Makaɗa Sa’idu Faru

    9. Faru - Murtala Garba Yakasai Ph.D
    Paper: Shahara da Bunƙasar Jihar Kano ta Bakin Sa’idu

    10. Dr. Haruna Umar Bunguɗu (Sarkin Gobir Na Bunguɗu), Hauwa Tanko Idris
    Paper: Turken Hoton Dabbobi Da Tsuntsaye A Zubin Ɗiyan Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    11. Zainab Isah
    Paper: Hoton Mata a Bakin Makaɗa Sa’idu Faru

    12. Ibrahim M. M. Furfuri
    Paper: The Role of Nigerian University Libraries in Archiving Hausa Royal Songs for Effective Service Delivery to Researchers

    13. Dr. Nahuche Ibrahim Marafa
    Paper: Glimpses on Destiny And World Life In Some Hausa Songs of Makaɗa Sa’idu Faru (Tsinkayon Ƙaddara da Falsafar Rayuwar Duniya a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru)

    14. Abdullahi Dahiru Umar - Muhammad Arabi Umar
    Paper: Promoting Gender Parity Through Song:  The Significance of Makaɗa Sa’idu Faru’s Compositions for the Queen Hajiya Hasiya (Mai Babban Ɗaki)

    15. Sani Hassan
    Paper: Nazarin Tubulan Ginin Turke a Waƙar Sarkin Yawuri Muhammadu Tukur ta Sa’idu Faru

    16. Halidu Sanda Kaura, Muhammad Arabi Umar
    Paper: Nazarin Turakun Waƙoƙin Masarautar Ƙaura Namoda na Makaɗa Sa’idu Faru

    17. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
    Paper: Nazarin Tubalan Salon Magana Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    18. Hassan Rabeh, Nuhu Nalado
    Paper: Nazarin Turakun Zambo a Bakin Makaɗa Sa’idu Faru

    19. Sakina Adamu Ahmad
    Paper: Jirwayen Dabbobi, Tsuntsaye da Kwari a Bakin Makaɗa Sa’idu Faru

    20. Zahraddeen Bala Idris, Bilkisu Tukur
    Paper: An Investigation of Request Act in Some Selected Sa`idu Faru`s Songs

    21. Taofiki Aminu, PhD, Mal. Ahmed Ibrahim
    Paper: Orality in Song and the Advancement of Traditional History: The Experiences of Saidu Faru

    22. Mas’ud Bello, Ph.D, Chubado Umaru
    Paper: The Contributions of Royal Artists in the Salvation of Indigenous Aristocracy in Nigeria: The Unique Role of Saidu Faru

    23. Buhari Lawal
    Paper: Wanka mai kama da jirwaye: Ɓirbishin Kore a cikin waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru na Sarkin Kudun Sakkwato Alhaji Muhammadu Maccido 

    24. Halliru Abubakar Idris:
    Paper: Nazarin Wasu Fuskokin Yabo a Wakar Sa'idu Faru ta "Mamman Sarkin Kudu") Thanks.

    Session 4:  9:00am - 12:00pm

    Venue: Zoom
    Coordinator: Mal. Abu-Ubaida Sani
    Secretary: Mal. Arabi Muhammad Umar

    1. Haruna Umar Maikwari & Ibrahim Dalha
    Paper: Zumunta a Waƙoƙin Baka na Hausa: Nazari Daga Waƙoƙin Sa'idu Faru.

    2. Auwal Abdullahi Salisu, Ibrahim Gali Ali
    Paper: Tsarin Sauti A Waƙoƙin Sa'idu Faru: Nazari A Kan Naso Da Shaddantawa Da  Musayar Gurbi Da Kuma Shafe Sauti A Waƙar Sarkin Yaƙin Banga

    3. Ibrahim Baba, Isma'il Aliyu Waziri, Kamilu Bashir Mukhtar, Musa Isah Abubakar
    Paper: Zuga Gishirin Waƙa: Nazarin Tubalan Zuga a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa'idu Faru

    4. Rabiu Bashir PhD.
    Paper: Salon Jerin Sarƙe A Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru

    5.  Adamu Ago Saleh
    Paper: Nazarin Karin Harshe A Wasu Waƙoƙin Abubakar Sa’idu Faru

    6. Ibrahim Lamido PhD & Bara'atu Inuwa Maikadara PhD
    Paper: Salon Sarrafa Harshe a Wakokin Makaɗa Sa'idu Faru Bisa Mahangar Leech da Shorts

    7. Abubakar Salisu Malumfashi da Sani Samaila Galadima da Shu'aibu Abdullahi Jangebe
    Paper: Nazarin Turken Yabo da Zuga A Wasu Wakokin Makada Saidu Faru

    8. Hauwa Abubakar Isma’il Da Jamilu Alhassan
    Paper: Kowane Bakin Wuta Da Nasa Hayaqi: Auna Wasu Waƙoin Sa’idu Faru A Bahaushen Kari 

    9. Samaila Yahaya, Bello Almu
    Paper:  Gagara-gwari: Tsokaci a cikin wakar Salon Magana ta Alhaji Sa'idu Faru mai take 'Gwabron Giwa Uban Galadima'

    10. Sani, A-U., Bakura, A.R., and Muhammad, I.B.M.
    Paper: Exploring the Economic Opportunities and Challenges in Documenting Hausa Oral Literature: Special Reference to Sa'idu Faru's Songs

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.