Ticker

6/recent/ticker-posts

WAEC Ta Sanya Littafin Wasannin Kwaikwayo Na Hausawa a Cikin Manhajar Karatu (WAEC Hausa Selected Text 2026-2030)

West African Examination Council (WAEC) ta ɗauki littafin Wasannin Kwaikwayo Na Hausawa, wallafawar Prof. Yakubu Aliyu Gobir da Abu-Ubaida Sani inda ta sanya shi a cikin manhajar karatu. Tambayoyi za su fito daga cikinsa a jarabawar WAEC da za a yi a shekarun 2026-2030.
Wasannin Kwaikwayo Na Hausawa
Hukumar tantance littattafai wato Nigerian Educational Research and Development Council ta duba littafin, ta tantance shi, kafin WAEC ta ɗauke shi domin sanyawa a manhajar karatu da jarabawa.
Wasannin Kwaikwayo Na Hausawa
Hukumar WAEC ta fitar da wannan littafi cikin jerin littattafan Hausa da ta sanya a manhaja a kan kafarta na intanet.
WAEC Hausa Recommended Texts

Domin neman ƙarin bayani, ana iya tuntuɓar:

Prof. Yakubu Aliyu Gobir (UDUS)
Lambar Waya: +2348035605024

Abu-Ubaida Sani
WhatsApp (only): +2348133529736

Domin samun kwafen littafin:

KANO
Jami'i: BUK Bookshop
Adireshi: BUK Permanent Site, Kano
Lambar Waya: 07066460111

Jami'i:
Gari:
Adireshi:
Lambar Waya: 
Imel:

Jami'i:
Gari:
Adireshi:
Lambar Waya: 
Imel:

Jami'i:
Gari:
Adireshi:
Lambar Waya: 
Imel:

Post a Comment

0 Comments