Ticker

6/recent/ticker-posts

Yadda Za Ku Sayi Data Da Katin Waya Cikin Sauki

A wannan bidiyon, an kawo bayani dalla-dalla ta yadda za ku iya sayen data da katin waya da subscription na TV da wutar lantarki da sauransu, duk a kan manhajar AMLAS Data. Wannan manhaja mallakin www.amsoshi.com ne. A bisa haka, muna roƙon masu amfani da wannan kafa da ma sauran masoya bunƙasar ilimi da su taya mu amfani da tallata manhajar domin ƙarfafa mana guiwa.
Mun gode.

Domin neman ƙarin bayani ko shiga group ɗin AMLAS Data na WhatsApp, ku tuntuɓi wakilinmu a kan WhatsApp: +2347061095648

Idan kuna da wata tambaya game da AMLAS Data, kuna iya tuntuɓar lambar da aka bayar a sama, ku kuma ku turo mana saƙo ta comment section da ke ƙasa.👇

Post a Comment

0 Comments